Hoto:Jonathan da shugaban INEC na sanya ido a zaɓen Kenya

Tshoshon shugaban kasa, Gudluck Jonathan da kuma shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC, Mahmoud Yakubu suna kasar Kenya domin sanya idanu akan yadda zaben shugaban kasar ke gudana.

More from this stream

Recomended