Gwamnan Jihar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya rattaba hannu kan kudurin dokar nadin Sabbin Sarakunan Yanka masu daraja ta daya.
1. Sarkin Gaya – Alhaji Ibrahim Abdulkadir Gaya
2. Sarkin Rano – Alhaji Tafida Abubakar Ila
3. Sarkin Karaye – Dr. Alhaji Ibrahim ll
4. Sarkin Bichi – Alhaji Aminu Ado Bayero
Za’a tabbatar da nadin nasu A Gobe ne ranar 11 – May – 2019 a filin Sani Abacha dake kofar mata.
Lokaci Sha biyu na rana….