Gwamnatin Kano ta wanke Alhassan Doguwa daga zargin aikata kisan kai

A yanzu dai za a iya cewa ruwa tasha bayan da gwamnatin jihar Kano ta wanke, Hon. Alhassan Ado Doguwa daga zargin aika ta kisan kai da ake masa.

A wata sanarwar da ma’aikatar shari’a ta jihar Kano ta fitar ta ce bata da gamsassun hujjojin da za su saka ta tuhumar Doguwa kan zargin aikata kisan kai da kuma tayar da zaune tsaye da ake masa.

Sanarwar ta ce ma’aikatar ta dogara ne da rahoton bincike da hukumar yan sanda ta gabatar mata.

More News

Ƴan fashin daji sun kashe ɗan sanda ɗaya a wani shingen bincike a Zamfara

Ƴan fashin dajin a ranar Lahadi sun kai da farmaki kan wani shingen binciken ƴan sanda inda suka kashe ɗan sanda guda ɗaya tare...

Gidan wata ministar Tinubu a Abuja ya kama da wuta

Gidan karamar ministar babban birnin tarayya (FCT), Dr Mariya Mahmoud, ya kama da wuta a yau Lahadi. Rahotanni sun ta tattaro cewa wutar ta fara...

Babu ƙamshin gaskiya a batun fara dauƙar ma’aikatan Immigration

Gwamnatin tarayyar Nijeriya ta ce hukumar lura da shige da fice ta Najeriya a yanzu haka bata fara ɗaukar ma'aikata ba inda ta shawarci...

An bayyana dalilin da yasa ba a fara rabon kayan abincin da gwamnatin tarayya za ta raba ba

Fadar shugaban ƙasa ta ce ma'aikatar aikin gona da wadata ƙasa da abinci tana kan matakin karshe na fara sakin hatsi metric tan 42000 ...