Gwamnan Jihar Borno Ya Sallami Dukkanin Kwamishinonin Sa

Gwamnan ya umarci dukkanin kwamishinonin jahar da su mika ragamar tafiyar da ma’aikatun da suke shuwagabanta ga manyan sakatarorin ma’aikatun kafin ranar Juma’a 28 ga watan Satumba.

Haka zalika Sakataren gwamnati Alhaji Usman ya bayyana musu sakon godiya tare da jinjin daga Gwamna Kashim duba da yadda suka sadaukar da rayukansu wajen samar da cigaba a ayyukan gwamnatin jahar Borno.

More News

Kwankwaso ya bada tallafin miliyan ₦50 ga mutanen da ambaliyar Borno ta shafa

Tsohon gwamnan jihar Kano kuma jagoran jam'iyar NNPP, Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ya bada tallafin naira miliyan 50 ga mutanen da ambaliyar ruwa a...

Sakamakon NECOn 2024 ya fito

Hukumar shirya jarabawar ta kasa ta fitar da sakamakon jarabawar kammala sakandare ta watan Yuni/Yuli 2024, inda kashi 60.55 cikin 100 na waÉ—anda suka...

Ƴan Najeriya na shan baƙar wahala—Janar Abdulsalami

Tsohon shugaban kasa, Janar Abdulsalami Abubakar, ya ce wahalhalun da ake fama da su a Najeriya na kara tabarbarewa, kuma rabon kayan agajin ba...

EFCC ta musalta cewa Yahaya Bello na tsare a ofishin hukumar

Hukumar EFCC dake yaƙi da masu yiwa tattalin arzikin ƙasa ta'annati ta ce tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello baya ya tsare a hannunta. A...