Fitaccen malamin addinin Musulunci kuma mashahurin mai wa’azi, Sheik Usman Dahiru Bauchi, ya rasu a birnin Kaduna.
Rahotanni sun nuna cewa ya yi wafati ne a ranar Laraba bayan da ya shafe dogon lokaci yana fama da rashin lafiya.
Rahotanni sun kuma bayyana cewa yana da kusan shekara 98 a duniya lokacin rasuwarsa, sai dai ana samun sabani game da adadin shekarunsa na gaske.
Fitaccen Malamin Musulunci Sheik Usman Dahiru Bauchi Ya Riga Mu Gidan Gaskiya

