All stories tagged :
Entertainment
Featured
Bafarawa Ya Musanta Shirin Komawa APC a Sokoto
Tsohon gwamnan jihar Sokoto da ke arewa maso yammacin Najeriya, Muhammadu Attahiru Bafarawa, ya bayyana cewa ba shi da niyyar komawa jam’iyyar APC mai mulkin ƙasa, yana mai jaddada cewa ya riga ya yi ritaya daga harkokin siyasa.Da yake magana da manema labarai, Bafarawa ya ce tun da dadewa...











![BBNaija 2020: What we had under duvet was not a sex tape - Kiddwaya [VIDEO]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2020/08/BBNaija-2020-What-we-had-under-duvet-was-not-a-sex-tape-Kiddwaya-VIDEO.jpg)




