All stories tagged :
Education
Featured
Cikar Najeriya Shekara 65 Da Ƴanci: Gwamnatin Tarayya Ta Soke Faretin...
Gwamnatin tarayya ta sanar da sokewar faretin da aka shirya don bikin cikar Najeriya shekara 65 da samun ‘yancin kai a ranar Laraba, 1 ga Oktoba.A cikin wata sanarwa daga Ofishin Sakataren Gwamnatin Tarayya wadda Daraktan Yaɗa Labarai, Segun Imohiosen ya sanya hannu, gwamnati ta bayyana hakan.Sanarwar ta ƙara...