Dubban mayakan Boko Haram na cigaba da mika wuya ga sojoji

Mayakan Boko Haram na cigaba da mika wuya dakarun rundunar sojan dake yaki da kungiyar a yankin arewa maso gabas.

Tun bayan da rundunar ta kaddamar da “OPERATION HADIN KAI” ake cigaba da samun irin wannan gagarumar nasara.

Kawo yanzu yayan kungiyar ta Boko Haram sama da dubu saba’in ne suka ajiye makamansu.

More from this stream

Recomended