
Shugaban jam’iyar APC na kasa, Abdullahi Adamu ya shawarci yan jam’iyar da su hada kai su yi aiki tare domin tabbatar da samun nasarar jam’iyar a zaben 2023.
Adamu yayi wannan kiran ne lokacin da yake magana da yake magana da yan jaridu bayan da ya kaddamar da kwamitin mutane 8 da zai sasanta rikicin jam’iyar a jihar Abia.
Adamu ya ce jam’iyar baza ta gamsu ba da samun kaso 25 cikin dari a zaben 2023.
Ya ce basa son bayan zabe wasu suzo suna kuka suna dora musu laifi akan rashin nasarar da aka yi.
“Babu raba dai-doaIda idan zamu iya
nasara to dole to dole muyi kokarin yin nasara a kowawace.