Deborah Samuel: Tambuwal ya gana da shugaban CAN da na hukumomin tsaro

Gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal ya gana da shugabanni hukumomin tsaro dake jihar da kuma na Kungiyar Kiristoci ta CAN,Nuhu Iliya.

Ganawar ta su na zuwa ne bayan kisan da da aka yi wa wata daliba dake Kwalejin Shehu Shagari dake jihar bayan da aka zarge ta da yin kalaman batanci ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad (SAW).

Dalibar mai suna, Deborah Samuel ta wallafa kalaman ne a cikin wani sakon murya da ta tura group din yan ajinsu na Whatsapp.

More from this stream

Recomended