Cutar kwalara ta kashe mutane 28 a Kano

[ad_1]








Kwamishinan Lafiya Na Jihar Kano, Dakta Kabiru Ibrahim Getso, a jiya ya bayyana cewa tsakanin watan Janairu zuwa na Yulin wannan shekara, annobar cutar kwalara ta kashe mutane 28 a kananan hukumomi 23 dake jihar.

Ya fadawa yan jarida cewa gwamnatin jihar ta amince da ware naira miliyan 33 domin kariya da kuma shawo kan cutar.

Kwamishinan ya kuma ce gwamnati ta samar da wasu matakai na kawo karshen annobar.

Ya ce shawo kan cutar ba nauyin gwamnatin jihar bane kaɗai nauyi ne na dukkanin masu ruwa da tsaki ciki har da kungiyoyin farar hula, yan jarida da kuma kungiyoyin al’umma.




[ad_2]

More News

EFCC ta musalta cewa Yahaya Bello na tsare a ofishin hukumar

Hukumar EFCC dake yaƙi da masu yiwa tattalin arzikin ƙasa ta'annati ta ce tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello baya ya tsare a hannunta. A...

Mutane 18 sun ƙone ƙurmus a wani hatsarin mota

Aƙalla fasinjoji 18 ne suka ƙone ƙurmus a wani hatsarin mota da ya faru akan babbar hanyar Ojebu-Ode zuwa Ore a yankin Ogbere dake...

AMBALIYA: Bafarawa ya ba wa al’ummar Sokoto gudunmawar naira biliyan 1

Tsohon gwamnan jihar Sokoto, Alhaji Attahiru Bafarawa, ya bayar da gudummawar Naira biliyan daya ga al’ummar Sokoto, domin rage radadin wannan annoba.An bayyana hakan...

Ƴanbindiga sun kai hari coci-coci a Kaduna, sun kuma yi garkuwa da mutane

Mutane 3 ne ake fargabar sun mutu, sannan an yi garkuwa da wasu 30 bayan wani hari da wasu ‘yan bindiga suka kai a...