All stories tagged :
Crime
Featured
Wata daliba ta mutu a asibiti wajen zubar da ciki
Dorcas Omotosho wata dalibar makarantar kimiyya da fasaha ta jihar Kogi ta rasa ranta a lokacin da ta yi kokarin zubar da cikin da take da shi ɗan wata shida.
Lamarin marar dadi dake da tayar da hankali ya faru ne a ranar Talata 26 ga watan Agusta a wani...