All stories tagged :
Crime
Featured
Ofishin Nuhu Ribadu Ya Musanta Zargin El-Rufai Na Biyan Fansa Ga...
Ofishin Mai Baiwa Shugaban Ƙasa Shawara kan Tsaro (ONSA) ya musanta zargin tsohon gwamnan Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, da ya ce gwamnati na biyan kuɗi ko bayar da wasu abubuwa ga ’yan bindiga domin samun zaman lafiya.A cikin wata sanarwa da mai magana da yawun ofishin, Zakari Mijinyawa, ya...