All stories tagged :
Crime
Featured
Zai tafi hutun kwanaki 10 a kasashen Faransa da Birtaniya
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu zai tafi Nahiyar Turai a ranar Alhamis inda zai yi hutun kwanaki 10.
Mai magana da yawun shugaban kasar, Bayo Onanuga ne ya bayyana haka a cikin wata sanarwa da ya fitar a ranar Alhamis.
Onanuga ya ce Tinubu zai shafe kwanaki 10 na hutunsa na...