Aƙalla fasinjoji tara ne suka rasa rayukansu bayan ‘yan bindiga sun kai hari kan motar haya a Mahaɗar Dungus da ke Kuru a karamar hukuma Jos ta Kudu dake Jihar
Karanta sababbin labarai da rahotanni daga Arewacin Najeriya a cikin harshen Hausa a AREWA News. Mun kawo maku bayanan da suka shafi siyasa, kasuwanci, al’amura da kuma harkokin jama’a a yau da kullum.
Aƙalla fasinjoji tara ne suka rasa rayukansu bayan ‘yan bindiga sun kai hari kan motar haya a Mahaɗar Dungus da ke Kuru a karamar hukuma Jos ta Kudu dake Jihar
Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi (NDLEA) ta cafke wasu mutane tare da kwace miyagun kwayoyi masu yawa a wasu jihohi, ciki har da kayan da aka boye cikin
Mijin wata mata mai shekaru 36, Anulika Onyeanyusi, wadda ‘Yan Sandan Jihar Anambra suka kama bisa zargin cin zarafin ‘yarta karamar yarinya, ya bayyana yadda ya gano lamarin. Ikechukwu Onyeanyusi
Gwamnan Borno, Babagana Zulum, ya ce sama da makarantu 5,000 ne aka lalata sakamakon ta’addanci a jihar. Zulum ya bayyana haka ne a ranar Lahadi yayin bikin kaddamar da wasu
Shugaban ƙasa, Bola Ahmad Tinubu ya isa ƙasar Faransa domin ci gaba da hutunsa na shekara wanda zai ɗauki makonni uku, bayan ya fara hutun a birnin Landan, Birtaniya. Emmanuel
Farashin man fetur ya ƙaru a wasu gidajen mai a biranen Abuja, Lagos da Ibadan bayan ɗan ƙarin kuɗi da aka yi sakamakon tashin hankali a yankin Gabas ta Tsakiya,
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta fitar da sunayen ‘yan takarar shugaban ƙasa 18 da mataimakansu da za su fafata a zaɓen shugaban ƙasa na Janairu 2027.
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Kaduna ta kama wani mutum, Manaseh Jatau, bisa zargin kashe budurwarsa mai shekaru 35, Rebecca Jeremiah, bayan wata takaddama da ta samo asali daga kiran waya
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Ogun ta kama wasu mata uku da ake zargi da hannu a wata kungiyar satar yara a Ibafo, karamar hukumar Obafemi Owode ta jihar. Jami’an sashen
Jam’iyyar Peoples Redemption Party (PRP) ta kare dan takararta na gwamnan Jihar Bauchi, Sanata Shehu Buba, tare da yin watsi da zarge-zargen da ke alakanta shi da ‘yan bindiga da
Mukaddashin Kwamandan Brigade ta 1 ta Rundunar Sojin Najeriya, Kanal Joseph Umaru, ya umurci kwamandoji da sojojin da ke karkashin rundunar da su kara tsaurara ayyukan leken asiri da farmaki
Rundunar Sojin Najeriya ta Operation FANSAN YAMMA ta kama mutane 3 da ake zargi mambobin wata kungiyar ’yan ta’adda ne a wasu samamen da aka gudanar a sassan Jihar Kaduna.
Mataimakin dan takarar shugaban kasa na Nigeria Democratic Congress (NDC), Rabi’u Kwankwaso, ya bukaci dan takarar shugaban kasa na African Democratic Congress (ADC), Atiku Abubakar, da ya janye burinsa na
Sojojin rundunar haɗin gwiwa ta Operation FANSAN YAMMA (OPFY) dake aikin samar da tsaro a yankin arewa maso yamma sun kama wata mata mai shekaru 50 da ake zargin tana
Amurka ta kawowa Rundunar Sojan Sama ta Najeriya kayan aikin soja da aka sauke su a Lagos da Kainji dake jihar Neja. Rundunar sojan Amurka da ake kira da Africom (US
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Akwa Ibom ta fara bincike kan kisan wani mutum da ba a bayyana sunansa ba, wanda wasu mutane suka kama suka ƙona shi har ya mutu
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Kano ta kama mutane 2 da ake zargi da hannu a kisan fitaccen mai sharhin siyasa, Ibrahim Khalil Danshagamu, wanda aka kai wa hari a gidansa
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Kano ta cafke mutane 4 bisa zargin hannu a wani lamari da ya shafi wani matashi da ake zargi da yanke yatsarsa domin kai wa wani
Rundunar ‘yan sandan Jihar Benue ta ce ta kama mutane 46 da ake zargi da hannu wajen tare jerin gwanon motocin Peter Obi, ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar NDC
‘Yan bindiga sun kashe mambobi uku na Hukumar Tsaron Bijilante ta jihar Kaduna (KADVS) tare da yin garkuwa da ɗan’uwan ɗan majalisa a ƙaramar hukumar Kubau ta jihar. A cewar