All stories tagged :
Agriculture
Featured
Kotu ta bayar da belin Yahaya Bello
Wata babbar kotun tarayya dake Abuja ta bayar da belin tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello kan kudi miliyan ₦500
An gurfanar da Bello ne a gaban kotun inda ake masa to tuhumar al-mundahanar kuɗaɗen da yawansu ya kai sama naira biliyan 110.
Da take yanke hukunci kan buƙatar Bello ta...