Kwana biyar gabanin ya sauka daga mulki shugaban kasa, Muhammad Buhari ya wani taron ganawa da kafatanin ma’aikatan da suke aiki a fadar Aso Rock.
A mako mai zuwa ne ake sa ran shugaba Buhari zai mika mulki ga zaɓaɓɓen shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu.



