Buhari ya yi ganawar bankwana da ma’aikatan fadar Aso Rock

Kwana biyar gabanin ya sauka daga mulki shugaban kasa, Muhammad Buhari ya wani taron ganawa da kafatanin ma’aikatan da suke aiki a fadar Aso Rock.

A mako mai zuwa ne ake sa ran shugaba Buhari zai mika mulki ga zaɓaɓɓen shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu.

More from this stream

Recomended