Buhari ya gana da gwamnan Osun Ademola Adeleke

Da safiyar ranar Juma’a ne shugaban kasa Muhammad Buhari ya gana da gwamnan jihar Osun, Ademola Adeleke a fadar Aso Rock dake Abuja.

Wannan ne karon farko da Adeleke ya gana da Buhari tun bayan da aka rantsar da shi a matsayin zaɓaɓɓen gwamnan jihar Osun.

More from this stream

Recomended