Shugaban kasa, Muhammad Buhari ya dawo gida Najeriya bayan halartar taron kungiyar kasashen Tarayyar Afrika da aka gudanar a Malabo babban birnin Equatorial Guinea.
Buhari ya halarci taron kungiyar da aka gudanar akan tsattsauran ra’ayi da yawon bude ido.