Atiku ya yi Allah-wadai da ƙarin haraji a Najeriya

Tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar ya yi Allah-wadai da shirin da gwamnatin tarayya ke yi na kara haraji. 

A wata sanarwa da Atiku ya fitar ranar Lahadi ta shafinsa na X, ya ce manufar za ta kara zurfafa matsalar tsadar rayuwa da ake ciki.

Ya bayyana shirin a matsayin “wuta mai zafi da za ta cinye mutanenmu.”

Ya ce, “Shugaba Bola Tinubu, tare da jiga-jigan masu ba shi shawara, sun kuduri aniyar kara kudin harajin VAT daga kashi 7.5 zuwa kashi 10 cikin 100, duk da cewa hukumar ta NNPC ta sanar da karin farashin man fetur.

More News

Gwamnatin Enugu ta bayyana dalilin sanya haraji kan gawar mutane

Gwamnatin Jihar Enugu a ranar Lahadi tayi ƙarin haske kan matakin da ta ɗauka kan sanya haraji akan gawar mutane dake ajiye a ɗakin...

Ɗan tsohon gwamnan Kaduna Ahmad Makarfi ya rasu a hatsarin mota

Faisal Makarfi dan gidan tsohon gwamnan jihar Kaduna Ahmad Muhammad Makarfi ya rasu. Faisal ya rasu a wani hatsarin mota da ya faru akan hanyar...

Ƴan sanda sun kama mutane 6 da ake zargi da kisan kai da fashi da makami a Gombe

Rundunar ƴan sandan jihar Gombe ta ce a cikin mako guda  jami'an ta sun kama wasu mutane 6 da ake zargi da aikata fashi...

Ƴan sanda sun kama wani fursuna da ya tsere daga gidan Gyaran Hali na Maiduguri

Rundunar ƴan sandan jihar Borno ta ce jami'an ta sun kama Kyari Kur ɗaya daga cikin ɗaurarrun da suka tsere daga gidan gyaran hali ...