Atiku ya gana da Archbishop na Canterbury

Dan takarar shugaban kasa a jam’iyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar ya gana da Akbishop na Canterbury, Justin Welby a cigaban da ziyarar da yake a birnin London.

Atiku ya je Birtaniya domin ganawa da wasu jami’an gwamnatin ƙasar.

More from this stream

Recomended