All stories tagged :
Arewa
Featured
‘Yan Sanda Sun Hallaka ’Yan Bindiga Uku A Karamar Hukumar Dandi...
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Kebbi ta tabbatar da cewa jami’anta tare da taimakon ‘yan sa kai sun kashe wasu ‘yan bindiga uku da ake zargin Lakurawa ne a wani samame da aka kai a ƙauyen Gorun Yamma, cikin ƙaramar hukumar Dandi.Mai magana da yawun rundunar, CSP Nafiu Abubakar, ya...