APC ta gudanar da yakin neman zabe a jihar Lagos

0

Jam’iyar APC ta gudanar babban taron yakin neman zaben takarar shugaban kasa da kuma na gwamna a jihar Lagos.

Taron ya samu halartar dubban magoya baya daga ciki da kuma wajen jihar.