An yaye tsoffin mayakan Boko Haram bayan koya masu sana’o’i a Nijar


Photo: Souley Moumini Barma (VOA)
Hukumomi a Jamhuriyar Nijar sun yaye rukunin farko na matasan da suka shafe shekaru Uku suna koyon sana’oi a wani sansani na musamman da gwamnatin kasar ta kafa a yankin Diffa, bayan da suka tuba daga kungiyar Boko Haram da nufin rungumar wata sabuwar rayuwa a cikin al’uma.

More from this stream

Recomended