An kashe mutane 486 a mako ukun farkon 2022

Zuwa yanzu, an hallaka ƴan Najeriya sama da guda 480 a mako ukun farkon wannan shekarar da ake ciki.

Wadannan kashe-kashe dai ƴan ta’adda ne yawancin suka ƙaddamar da su, musamman na arewa maso yammacin Najeriya inda ya haɗa da Sokoto, Zamfara, Kebbi da sauransu.

An samu waɗannan alƙaluman ne daga wani rahoto da jaridar Premium Times ta haɗa a cikin wannan shekarar.

More from this stream

Recomended