An haramta amfani da Adaidaita Sahu daga 10:00 na dare a Kano

Gwamnatin jihar Kano ta dakatar amfani da babur É—in Adaidaita sahu daga karfe 10:00pm zuwa 06:00 na safe.

Wata sanarwar da kwamishinan yaÉ—a labaran jihar, Muhammad Garba ya fitar ta ce hanin zai fara aiki daga ranar Alhamis 21 ga watan Yuli.

Sanarwar ta ce an É—auki matakin ne a karshen taron majalisar tsaro ta jihar da aka gudanar.

Garba ya ce an É—auki matakin ne domin tabbatar da tsaro lafiya da dukiyoyin al’umma

More News

Mai magana da yawun Tinubu ya ajiye aikinsa na wani lokaci

Mai ba shugaban kasa shawara na musamman kan harkokin yada labarai Ajuri Ngelale ya ajiye aikinsa na wani lokaci domin tunkarar matsalar lafiya.Mista Ngelale...

Ali Jita ya koma jam’iyar APC daga NNPP

Mataimakin shugaban majalisar dattawa dattawa, Sanata Barau Jibrin ya karɓi fitaccen mawakin Kannywood, Aliyu Isa Jita daga jam'iyar NNPP ya zuwa jam'iyar APC. Ali Jita...

An yi jana’izar mutumin da ya Æ™irÆ™iri tutar Najeriya

Iyalan marigayi, Pa Taiwo Akinkumi mutumin da ya ƙirƙiro tutar Najeriya sun yi bikin binne shi bayan da gwamnatin tarayya ta gaza cika alƙawarin...

‘Za a Æ™ara wa Æ´an bautar Æ™asa na NYSC alawus’

Babban daraktan hukumar yi wa kasa hidima ta kasa (NYSC) Birgediya Janar Yushau Ahmed, ya tabbatar wa ‘yan bautar kasar cewa za a kara...