Rahotanni da muke samu na nuna cewa gwamnatin tarayya ta fara ɗebe ɗaliban Najeriya da suka tsangare a Sudan a dalilin yaƙin da ake gwabzawa.
Ɗaliban dai sun ɗebi kwanaki suna shigar da kokensu don ganin cewa an ceci rayuwarsa daga yakin da ake yi ta hanyar fitar da su daga Sudan ɗin.