An bude katafaren masallacin Juma’a a Sokoto

Manyan malamai ne daga sassa daban-daban na Najeriya suka halarci bikin bude wani katafaren masallaci a garin Sokoto.

Taron ya gudana ne karkashin jagorancin mai alfarma sarkin musulmi, Muhammad Saad Abubakar.

Wata cibiyar addinin musulunci ce ta samar da masallacin.

Sheikh Ibrahim Daurawa, Isa Ali Ibrahim Pantami, Dr Mansur Sokoto da Jabir Maihula na daga cikin manyan maluman da suka halarci taron.

More News

Kwankwaso ya bada tallafin miliyan ₦50 ga mutanen da ambaliyar Borno ta shafa

Tsohon gwamnan jihar Kano kuma jagoran jam'iyar NNPP, Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ya bada tallafin naira miliyan 50 ga mutanen da ambaliyar ruwa a...

Sakamakon NECOn 2024 ya fito

Hukumar shirya jarabawar ta kasa ta fitar da sakamakon jarabawar kammala sakandare ta watan Yuni/Yuli 2024, inda kashi 60.55 cikin 100 na waÉ—anda suka...

Ƴan Najeriya na shan baƙar wahala—Janar Abdulsalami

Tsohon shugaban kasa, Janar Abdulsalami Abubakar, ya ce wahalhalun da ake fama da su a Najeriya na kara tabarbarewa, kuma rabon kayan agajin ba...

EFCC ta musalta cewa Yahaya Bello na tsare a ofishin hukumar

Hukumar EFCC dake yaƙi da masu yiwa tattalin arzikin ƙasa ta'annati ta ce tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello baya ya tsare a hannunta. A...