All stories tagged :
Agriculture
Featured
Mayaƙan ISWAP 7 sun mutu a wani fashewar bam a Borno
Aƙalla mayaƙan ƙungiyar ISWAP bakwai ne aka rawaito sun mutu bayan da wani bam da suke ƙoƙarin ɗanawa ya tashi da su a jihar Borno.
Zagazola Makama dake wallafa bayanai kan sha'anin tsaro a yankin tafkin Chadi ya bayyana cewa lamarin ya faru ne a ranar 30 ga watan Disamba...