Sojojin rundunar Operation HADIN KAI a Arewa maso Gabas sun lalata hanyoyin sufuri na kungiyar ISWAP tare da kashe ‘yan ta’adda da dama a yankin Tafkin Chadi kusa da tsibirin

Wasu ƴan bindiga da ake zargin mambobin ƙungiyar ƴan ta’addar ISWAP sun kashe aƙalla manoma 40 a karamar hukumar Kukawa ta jihar Borno. Zagazola Makama dake wallafa bayanai kan sha’anin