Tinubu ya dawo Najeriya Najeriya

Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya dawo gida Najeriya bayan da ya shafe makonni uku a kasashen waje.

Tinubu ya dawo Najeriya bayan da ya yi hutu  a kasar Faransa da kuma halartar taro a birnin Abu Dhabi na kasar, Hadaddiyar Daular Larabawa.

Shugaban kasar ya halarci taron ne a tare da wasu daga cikin yan majalisar zartarwa ta tarayya.

A wurin taron Najeriya ta rattaba hannu kan wata yarjejeniyar tattalin arziki ƙasar ta Hadaddiyar Daular Larabawa

More from this stream

Recomended