Hoto:Anyi jana’izar mutanen da mayaƙan ISWAP suka kashe a jihar Yobe

Biyo bayan harin da mayaƙan ƙungiyar ISWAP suka kai kan garin Mafa a jihar Yobe da ya jawo asarar rayuka masu yawan gaske an samu nasarar ɗauko gawarwakin inda aka yi masu sutura aka kuma sallace su.

More from this stream

Recomended