10.3 C
London
Thursday, November 7, 2024
HomeHausaTinubu Ya Sanya Hannu Akan Kasafin Kuɗin Shekarar 2024

Tinubu Ya Sanya Hannu Akan Kasafin Kuɗin Shekarar 2024

Date:

Related stories

Ƴansandan Najeriya sun hallaka ƴan fashi a Abuja

Rundunar 'Yan sandan Birnin Tarayya ta kashe wasu ‘yan...

Babban lauya Femi Falana zai nemi a biya diya ga yaran da aka sako

Babban lauya maikare hakkin bil'adama, Femi Falana  ya ayyana...

Buhari ya kai ziyarar jajen ambaliyar ruwa jihar Borno 

Tsohon shugaban ƙasa, Muhammad Buhari ya kai ziyarar jaje...

Shettima ya gana da yaran da  aka sako a fadar Aso Rock

Yaran da aka gurfanar a gaban kotun kan zanga-zangar...

Shettima ya gana da yaran da  aka sako a fadar Aso Rock

Yaran da aka gurfanar a gaban kotun kan zanga-zangar...
spot_imgspot_img

Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu a ranar Litinin ya sanya hannu kan daftarin kudirin kasafin kudin shekarar 2024 da za a kashe naira tiriliyan 28.78.

Tinubu ya rattaba hannun ne da misalin karfe biyu na rana jim kadan bayan dawowarsa daga Lagos a wani gajeren taro da aka yi a fadar shugaban kasa.

Sanyawa a kasafin kudin hannu ya samu shedawar shugaban majalisar dattawa, Godswil Akpabio da na majalisar wakilai, Tajuddeen Abbas.

Sauran wadannan suka halarci wurin taron sun hada da ministan kudi, Wale Edun ministan kasafin kudi da tsare-tsare, Atiku Bagudu da kuma ma shawarcin shugaban kasa kan harkokin tsaro, Mallam Nuhu Ribadu da sauransu.

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Latest stories