10.3 C
London
Thursday, November 7, 2024
HomeArewaAn kashe mana jami'ai 36, in ji hedkwatar tsaro

An kashe mana jami’ai 36, in ji hedkwatar tsaro

Date:

Related stories

Ƴansandan Najeriya sun hallaka ƴan fashi a Abuja

Rundunar 'Yan sandan Birnin Tarayya ta kashe wasu ‘yan...

Babban lauya Femi Falana zai nemi a biya diya ga yaran da aka sako

Babban lauya maikare hakkin bil'adama, Femi Falana  ya ayyana...

Buhari ya kai ziyarar jajen ambaliyar ruwa jihar Borno 

Tsohon shugaban ƙasa, Muhammad Buhari ya kai ziyarar jaje...

Shettima ya gana da yaran da  aka sako a fadar Aso Rock

Yaran da aka gurfanar a gaban kotun kan zanga-zangar...

Shettima ya gana da yaran da  aka sako a fadar Aso Rock

Yaran da aka gurfanar a gaban kotun kan zanga-zangar...
spot_imgspot_img

Hedikwatar tsaro ta DHQ ta bayyana cewa an kashe jami’anta 36 a jihar Neja.

Ta bayyana hakan ne a lokacin da take bayar da cikakken bayani game da asarar rayuka a harin kwantan bauna da aka yi a kan sojoji a jihar Neja da kuma wani jirgin sama mai saukar ungulu da ya yi hadari a ranar 14 ga watan Agustan 2023.

Daraktan ayyukan yada labarai na tsaro, Manjo Janar Edward Buba ne ya bayyana hakan a ranar Alhamis yayin taron manema labarai na makwanni biyu.

Da aka tambaye shi musabbabin hatsarin jirgin mai saukar ungulu Buba, ya ce har yanzu ana ci gaba da gudanar da bincike don gano musabbabin faruwar lamarin, ya kuma bukaci ‘yan kasar da su yi hattara da farfagandar ‘yan ta’adda, su kuma kasance masu kishin kasa.

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Latest stories