Tinubu ya ziyarci Buhari a Daura

Shugaban kasa, Muhammad Buhari ya karbi bakincin zaɓaɓɓen shugaban ƙasa,Bola Ahmad Tinubu da mataimakin sa, Kashim Shettima a gidansa dake Daura.

Buhari ya bayyana jin daɗin sa kan ziyarar da zaɓaɓɓen shugaban kasar suka kai masa.

More from this stream

Recomended