Osinbajo ya ziyarci Tinubu

Mataimakin shugaban kasa, Yemi Osinbajo ya ziyarci dantakarar shugaban kasa a jam’iyar APC Bola Ahmad Tinubu da mataimakinsa Kashim Shettima.

Osinbajo ya ziyarci Tinubu ne a Abuja.

Baya dai ana gani mutanen biyu kamar basa ga maciji da juna gabanin zaben fidda gwani na jam’iyar APC.

More from this stream

Recomended