Buhari ya gana da Mai Mala Buni a London

Shugaban kasa, Muhammad Buhari ya gana da shugaban jami’iyar APC na kasa, Mai Mala Buni a birnin London.

Buni da ministan ilimi,Mallam Adamu Adamu sun ziyarci Buhari wanda yake ganin likita a birnin na London.

More from this stream

Recomended