Shugaban kasar Ukraine, Volodymyr Zelensky ya ziyarci sojojin da suka jikkata a yakin da kasarsa ke fafatawa da kasar Russia.
A ziyarar da ya kai wa sojojin a asibitin da suke samun kulawa shugaban ya basu lambar yabo kan jarumtakar da suka nuna a yakin.