Akwai Bukatar a Taimaka Wa Masu Karamin Karfi

—VOA Hausa


Photo: Citizen journalist

A daidai lokacin da jama’a suka soma zama a gidajensu sakamakon matakan da ake dauka na yaki da yaduwar cutar coronavirus, sarakuna da wasu shugabannin al’umma sun yi kira da a tallafa wa masu karamin karfi.

More from this stream

Recomended