Wata matashiya ƴar shekara 20 mai suna Fatima Aliyu ta kai mahaifinta kotu kan kokarin yi mata auren dole. Fatima daga garin Kaduna ta shaida wa kotun shari’ar Musulunci cewa
Wata matashiya ƴar shekara 20 mai suna Fatima Aliyu ta kai mahaifinta kotu kan kokarin yi mata auren dole. Fatima daga garin Kaduna ta shaida wa kotun shari’ar Musulunci cewa
An samu tashin hankali a yankin Kagarko da ke kudancin Kaduna, inda rahotanni suka ce wasu ‘yan bindiga sun kai farmaki fadar Sarkin Kagarko, inda suka yi garkuwa da ‘ya’yansa
Akalla mutane 40 ne aka ruwaito a ranar Lahadin da ta gabata cewa wasu ‘yan bindiga sun yi garkuwa da su a yayin da suke gudanar da taro a cocin
A yau Lahadi ne wani jirgin Max Air ya samu matsalar fashewar taya daf da zai tashi daga filin jirgin Yola. Hakan ya tilasta masa saukar gaggawa a lokacin da
Fitaccen tauraron fina-finan Hausa na Kannywood Ali Nuhu ya ce zai bar ƴaƴansa su zaɓi abin da ke don yi da kansu duk da cewa ya fi so ɗansa ya
Ana ganin rikicin da ake yi a kasar Sudan zai zo karshe yayin da bangarorin da suke fada suka hallara a kasar Saudiyya domin gudanar da tattaunawar zaman lafiya a
Rahotannin da muke samu ya nuna cewa ƴan sandan Jihar Kano sun yi nasarar kama matashin da ake zargin ya kashe mahaifiyarsa. Idan ba a manta ba mun kawo rahoton
Ga wasu daga cikin hotunan matar da ɗanta ya daddaɓa mata wuƙa a Kano, wanda ya yi sanadiyyar mutuwarta. Rahotannin da muka samu sun nuna wannan mata dai shekarunta hamsin
Wani yaro mai suna Iro Kwarangwal dan asalin Kano ya kashe mahaifiyarsa mai suna Jummai ta hanyar daba mata wuka a lokacin da suke rikici. Lamarin dai ya faru ne
Mai martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya samu girmamawa bayan an nada shi a matsayin uban Jami’ar Calabar da ke Jihar Cross River. Freedom Radio Kano ya wallafa
Kamfanin sadarwa na MTN ya canza lambobin saka katinsa daga *555* zuwa *311*. Haka kuma ya canza lambar saka daga ma daga *131# zuwa *312# Hakan ya fito ne a
Matashi mai fasaha Faisal ya roƙi Gwamnan Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje da ya cika alƙawarin da ya yi masa na ba shi tallafi don inganta fasaharsa. Matashin dai ya
Ƴan sanda sun kama Barista Hudu Yunusa-Ari, kwamishinan zabe na jihar Adamawa, wanda aka dakatar saboda sanar da sakamakon zaɓen jihar ba bisa ka’ida ba. Jami’in hulda da jama’a na
Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta kasa (NAFDAC) ta haramta shigo da taliyar Indomie zuwa Najeriya. A wata zantawa da ta yi da manema labarai a ranar Litinin,
Gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya bayyana cewa sabbin masarautu hudu da gwamnatinsa ta kafa suna nan daram. Ya bayyana hakan ne a yayin bikin ranar ma’aikata da
Hoto: Freedom Radio Kaduna Labarin da muka samo daga Jihar Kaduna ya nuna cewa direbobi na ta kokarin neman hanyar fita da shiga birnin dalilin rufe Hanya da direbobin manyan
Sojojin Najeriya sun yi nasarar kashe ‘yan fashin daji uku a wani kwanton ɓauna da suka yi musu a yankunan Anka zuwa Dan Kapani a yankin ƙaramar hukumar Anka a
Hukumar ta ce kamfanin ya gawurta domin har yana fitar da A-kuskura zuwa kasashen Chadi da Kamaru da Jamhuriyyar Nijar. A kwanakin baya ne NDLEA ta yi gargadi kan amfani
Jam’iyyar mai jiran gado a Jihar Kano, wato NNPP, ta yi zargin gwamnatin jihar mai barin gado da yin kafar ungulu ga shirin miƙa mulki a ranar 29 ga watan
An dage kididdigar yawan jama’a ta 2023, wadda aka shirya gudanarwa tun daga ranar 3 zuwa 7 ga Mayu, 2023, kuma gwamnati mai zuwa za ta tsayar da wata sabuwar