Zelenskyy ya ziyarci sojojin da suka jikkata a fagen fama

Shugaban kasar Ukraine, Volodymyr Zelensky ya ziyarci sojojin da suka jikkata a yakin da kasarsa ke fafatawa da kasar Russia.

A ziyarar da ya kai wa sojojin a asibitin da suke samun kulawa shugaban ya basu lambar yabo kan jarumtakar da suka nuna a yakin.

More from this stream

Recomended