Zan bar ƴaƴana su zaɓi abin da suke so su cimma a rayuwa —Ali Nuhu

Fitaccen tauraron fina-finan Hausa na Kannywood Ali Nuhu ya ce zai bar ƴaƴansa su zaɓi abin da ke don yi da kansu duk da cewa ya fi so ɗansa ya gaje shi a harkar fim.

To said ɗan nasa ya fi sha’awar harkar ƙwallon ƙafa, dalilin da ya sa kenan ya mara masa baya, domin ya cimma burinsa.

BBC Hausa ta ambato Ali Nuhu yana cewa Ali Nuhu yana cewa ”abin da zamani ya zo da shi yanzu shi ne, idan ka ga ɗanka ko ‘yarka na son wani abu, matuƙar bai saɓa wa addini ba to ka goyi bayansa, ka ba shi ƙwarin gwiwa wajen cimma burinsa.”

More News

Ribadu ya koka kan yadda jami’an tsaro suke sayarwa da ƴan ta’adda bindigogi

Mai bawa shugaban shawara kan harkokin tsaro, Mallam Nuhu Ribadu ya ce wasu daga jami'an ƴan sanda da kuma sojoji suna ɗaukar bindigogi daga...

Gwamnan Legas Sanwo-Olu ya kara mafi ƙarancin albashi zuwa naira 85,000

Gwamnan Jihar Legas, Babajide Sanwo-Olu, ya bayyana shirin gwamnatinsa na fara biyan sabon mafi karancin albashi na N85,000 ga ma'aikatan jihar.Sanwo-Olu ya bayyana hakan...

Sama da mutane 100 aka tabbatar sun mutu a gobarar hatsarin tankar mai a Jigawa

Rundunar ƴan sandan jihar Jigawa ta tabbatar da mutuwar mutane 140 a hatsarin gobarar tankar mai da ta faru a garin Majia dake kan...

Sojoji sun kashe ɗan Boko Haram a Borno

Dakarun rundunar sojan Najeriya na Birged Ta 21 dake aiki da rundunar Operationa Haɗin Kai dake aikin samar da tsaro a yankin arewa maso...