Rundunar sojan Najeriya ta samu nasarar kama wasu mutane da suka kware wajen aikata sojan gona a jihohin Lagos da Ogun.
A cikin wata sanarwa da rundunar ta fitar ta ce mutane suna yin sojan gona inda suke aikata laifuka.
Rundunar ta ce yakamata mutane su lura cewa ba kowa bane dake sanye da kakin soja yake aikin soja ba.