Tinubu: Ina da ƙwarin gwiwar zama shugaban ƙasa a 2023

0

Uban jam’iyyar APC a Najeriya, Mista Bola Ahmed Tinubu, ya bayyana cewa yana da ƙwarin gwiwa game da burinsa na zama shugaban Najeriya a shekarar 2023

Wannan na zuwa ne mako guda bayan ya bayyana aniyar tasa ga Shugaba Muhammadu Buhari a Abuja.

Mista Tinubun ya bayyana ƙwarin gwiwar tasa ne bayan ya ziyarci tsohon gwamnan Oyo, Rashidi.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here