Shugaban ƙasa, Bola Ahmad Tinubu sun haɗu da tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Atiku Abubakar a babban masallacin ƙasa dake Abuja.
Mutanen biyu sun haɗu ne a wurin bikin ƴar gidan tsohon gwamnan jihar Gombe Sanata Danjuma.
Manyan baƙi da dama ne suka halarci wurin bikin ciki har da shugaban majalisar dattawa, Sanata Godswill Akpabio da mataimakinsa, Sanata Barayi Jibrin.