Mataimakin Shugaban Najeriya, Kashim Shettima, ya wakilci Shugaba Bola Tinubu wajen karɓar Gwamnan jihar Taraba, Agbu Kefas, da magoya bayansa zuwa jam’iyyar APC a hukumance. Bikin karɓar gwamnan ya gudana
Mataimakin Shugaban Najeriya, Kashim Shettima, ya wakilci Shugaba Bola Tinubu wajen karɓar Gwamnan jihar Taraba, Agbu Kefas, da magoya bayansa zuwa jam’iyyar APC a hukumance. Bikin karɓar gwamnan ya gudana
Dakarun rundunar sojan Najeriya sun kama wasu mutane biyu da ke safarar bindiga inda suka gano makamai da kuma harsashi a tare da su a jihar Taraba. An samu nasarar
Wata gobara ta kone ginin sakatariyar ƙaramar hukumar Wukari dake jihar Taraba inda ta lalata ofisoshi, kayayyakin aiki da kuma muhimman takaradu. Gobarar ta kama ne a ranar Juma’a da
Dakarun sojan Najeriya na rundunar samar da tsaro ta Operation Whirl Stroke sun gano tarin makamai a yayin wani farmaki a karamar hukumar Takum ta jihar Taraba. Rundunar sojan Najeriya
Gwamnan jihar Taraba, Agbu Kefas ya yi rijista a matsayin dan jam’iyar APC. Kefas wanda ya karbi katinsa na jam’iyar a ranar Lahadi ya nuna godiyarsa kan kyakkyawar tarba da
Akalla mutane 17 aka rawaito wasu da ake zargi mayakan kabilar Jukun ne su ka kashe bayan da suka kai wani tsararren farmaki kan wani s yan gudun hijira dake
John Bonzena shugaban majalisar dokokin jihar Taraba ya sauya sheka daga jam’iyar PDP ya zuwa APC. Sauya shekar ta gudana ne a ranar Litinin gabanin shirin sauya shekar da gwamnan
Sojojin Najeriya hudu sun samu raunuka a wani hatsarin mota da su ka yi a Tsaunin Mambila dake jihar Taraba. Hatsarin ya faru ne a ranar Alhamis ayayin da sojoji
Mataimakin Gwamnan Jihar Taraba, Aminu Alkali, ya dawo Jalingo, babban birnin jihar, bayan dogon lokaci ba a ganshi ba. Rahotanni sun bayyana cewa Alkali ya sauka ne a filin jirgin
Shekara guda bayan rushewar Gadar Namnai da ke kan hanyar Jalingo-Wukari a Jihar Taraba, Gwamnatin Tarayya na fuskantar suka daga bangarori da dama bisa abinda ake kallo a matsayin sakaci
Akalla mutum guda ya rasa ransa wasu da dama kuma sun jikkata bayan da wata motar tifa dake dauke da yashi ta kwace daga kan titi tayi cikin kasuwar Mile
Majalisar dokokin jihar Taraba a ranar Alhamis ta yi watsi da rade-radin da ake cewa tana kokarin maye gurbin mataimakin gwamnan jihar, Aminu Alkali wanda yake kwance bashi da lafiya
Akalla mutane 30 ne suka rasa rayukansu yayin da wasu da dama suka tsere daga gidajensu, sakamakon sabbin hare-hare da aka kai kauyukan Munga da Magami da ke karamar hukumar
Rundunar ƴan sandan jihar Taraba da haɗin gwiwar dakarun sojoji da kuma mafarauta sun ceto wani injiniya ɗan ƙasar Isra’ila, Gil Itamar daga hannun masu garkuwa da mutane a ƙaramar
Atsi Kefas ƴar uwar gwamnan jihar Taraba, Agbu Kefas ta samu raunin harbin bindiga bayan da ɗan sandan da yake basu kariya ya harbe ta bisa kuskure a lokacin da
Babbar kotun tarayya dake zamanta a Maitama a Abuja ta bayar da belin tsohon gwamnan jihar Taraba, Darius Ishaku kan kuɗi naira miliyan 150. A ranar Litinin ne aka gurfanar
Hukumar EFCC dake yaƙi da masu yiwa tattalin arzikin ƙasa zagon ƙasa ta kama Darius Ishaku tsohon gwamnan jihar Taraba kan zargin al-mundahanar kuɗaɗen da yawansu yakai biliyan 9. Wasu
An gano gawar wani ɗan sandan kwantar da tarzoma da aka yi garkuwa da shi a wajejen garin Kampani dake gundumar Bashar a ƙaramar hukumar Wase ta jihar Filato. Ɗan
Ƴan bindiga sun kashe Tanimu Kunbiya wani basaraken gargajiya tare da ɗansa a garin Chanchangi dake jihar Taraba. Harin ya faru ne a ranar Juma’a lokacin da mutanen biyu suke
Hukumar NMDPRA dake lura da tacewa tare rarraba man fetur da iskar gas ta rufe gidan man Botoson Oil and Gas LTD dake jihar Taraba. A cikin wata sanarwa hukumar