9.7 C
London
Thursday, November 7, 2024
HomeTagsAmurka

Tag: Amurka

spot_imgspot_img

Tinubu ya rage yawan tawagar da ke wakiltar gwamnatin Najeriya a babban taron Majalisar Dinkin Duniya

Shugaba Bola Tinubu ya bayar da umarnin rage yawan wakilan Najeriya zuwa taron Majalisar Dinkin Duniya karo na 79 da ake gudanarwa a birnin...

Muna aiki tukuru don kawar da aikata manyan laifuka a Najeriya—Tinubu ga Daraktan FBI

A ranar Juma’a ne shugaba Bola Tinubu ya karbi bakuncin daraktan hukumar binciken manyan laifuka ta kasar Amurka (FBI), Christopher Asher Wray, inda ya...

Ƙasar Amurika ta fara shirin kwashe sojojinta daga Nijar

Gwamnatin kasar Amurka ta fara shirin janye dakarunta daga jamhuriyar Nijar kamar yadda kafar yaɗa labarai ta CBS ta bada rahoto. Wani jami'in ma'aikatar wajen...

Shin da gaske Coca-Cola da Pepsi mallakin Isra’ila ne? Nasiha zuwa ga masu sharhi

Daga Ibraheem A. El-Caleel Don Allah almajirai da malamai masu wa’azi suke bincike a kan al'amura kafin hawa mimbari su yi sharhi. Ban san a...

Juyin mulki:Amurka ta dakatar da tallafin dala miliyan $200 da take bawa Niger

Gwamnatin Amurka ta dakatar da tallafin kusan dala miliyan 200 da take bawa ƙasar Nijar. Dakatar da tallafin ya yi dai-dai da sashe na 7008...

Farashin gangar ɗanyen man fetur ya ƙaru zuwa $97

Farashin ɗanyen man fetur ya karu sosai a ranar Alhamis inda aka rika sayar da kowacce ganga kan dalar Amurka $97. Farashin man nau'in Brent...

Tinubu ya isa Amurka don halartar taron MDD

A ranar Lahadin ne shugaba Bola Tinubu ya isa birnin New York domin halartar manyan tarukan babban taron Majalisar Dinkin Duniya karo na 78....

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Must read

spot_img