Sojojin Najeriya Sun Kashe ‘Yan Boko Haram 19 A Damboa | VOA Hausa


Sojojin Najeriya
Photo: Hassan Maina Kaina (VOA)

Shalkwatar rundunar sojin Najeriya ta tabbatar da aukuwar wani hari da ‘yan kungiyar Boko Haram suka kai a garin Damboa. Rundunar ta kuma ce sojojinta sun kashe ‘yan ta’adda 19.

More from this stream

Recomended