Shugaba Buhari Ya Shawarci ‘Yan Siyasa Su Zage Damtse Wajen Samar Da Romon Dimokuradiya Ga Al’ummar Da Suka Zabe Su

[ad_1]
A cikin jawabin da ya yi jim kadan da dawowar sa daga kasar Birtaniya, shugaban kasa Buhari ya shawarci ‘yan siyasa da su zage damtse wajen samarda romon dimokuradiya ga al’ummar da suka zabe su, sannan su wayarwa mutanen mazabunsu kai akan su mallaki katin zabe domin samun damar zaben dantakarar da ya kwanta mu su a rayi a zabe mai zuwa na 2019.

Wannan kira na Shugaban kasa Buhari ya sha bamban da kiraye kirayen da aka saba ji a bakin manyan ‘yan siyasar kasar nan, sakamakon yadda ya bada shawarar ba tare da ya nuna a zabe shi ba, kawai ya bayyana cewar ‘yan Nijeriya su zabi dan takarar da ya kwanta mu su a rayi ne sabanin yadda wasu yan siyasar ke yi.
[ad_2]

More News

Obasanjo ya kai wa Remi Tinubu ziyara

Tsohon shugaban ƙasa, Olusegun Obasanjo ya kai ziyara ga, Oluremi Tinubu mai ɗakin shugaban ƙasa,Bola Ahmad Tinubu . Obasanjo ya ziyarci matar shugaban ƙasar a...

Shehin Musulunci ya nemi masu kuÉ—i da su raba wa talakawa naman Salla

Mataimakin Babban Limamin Masallacin Yobe da Cibiyar Musulunci, Malam Mohammad Ali Goni Kamsulum, ya yi kira ga masu hannu da shuni da su rika...

Ƴansandan sun yi artabu da ƴanbindiga a Abuja

Jami’an ‘yan sanda daga babban birnin tarayya Abuja sun kashe wani dan bindiga tare da cafke uku a wani samame da suka kai.Ƴan sandan...

An wallafa sunaye da hoton fursunonin da suka tsere daga gidan yarin Suleja

Hukumar NCoS dake lura da gidajen gyaran hali da tarbiyya ta fitar da sunaye da kuma hotuna na É—aurarrun da suka tsere da gidan...